1 Bitrus 3:9 - Littafi Mai Tsarki9 Kada ku rama mugunta da mugunta, ko zagi da zagi, a maimakon haka, sai ku sa albarka. Domin a kan haka ne musamman aka kira ku, ku kuma gaji albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Kada ku rama mugunta da mugunta ko zagi da zagi, sai dai ku sa albarka, gama ga wannan ne aka kira ku, ku kuma gāji albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |