1 Bitrus 3:8 - Littafi Mai Tsarki8 Daga ƙarshe kuma dukanku ku haɗa hankulanku, ku zama masu juyayi, masu ƙaunar 'yan'uwa, masu tausayi, da kuma masu tawali'u. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 A ƙarshe, dukanku ku zauna lafiya da juna; ku zama masu juyayi, kuna ƙaunar juna kamar ’yan’uwa, ku zama masu tausayi da kuma tawali’u. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |