1 Bitrus 3:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ya rabu da mugunta, ya kama nagarta, Ya himmantu ga zaman lafiya, ya kuma dimance ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Dole yă juye daga mugunta, ya aikata nagarta; dole yă nemi salama yă kuma bi ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ubangiji ya tambaye shi, ya ce, “Ko ka lura da bawana Ayuba? Ba wani mutumin kirki, mai aminci, kamarsa a duniya. Yana yi mini sujada, natsattse ne, yana ƙin aikata kowace irin mugunta. Kai ka sa na yardar maka ka far masa, ba tare da wani dalili ba. Amma duk da haka Ayuba yana nan da amincinsa kamar yadda yake.”