1 Bitrus 2:6 - Littafi Mai Tsarki6 Domin a tabbace yake a Nassi cewa, “Ga shi, na sa mafificin dutsen a gini a Sihiyona, zaɓaɓɓe, ɗaukakakke, Duk mai gaskatawa da shi kuwa, ba zai kunyata ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Gama a cikin Nassi an ce, “Ga shi, na kafa dutse a Sihiyona, zaɓaɓɓen dutse na kusurwar gini mai daraja, wanda kuma ya dogara gare shi ba zai taɓa kunyata ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |