1 Bitrus 2:24 - Littafi Mai Tsarki24 Shi kansa ya ɗauke zunubanmu a jikinsa a kan gungume, domin mu yi zamanmu matattu ga zunubi, rayayyu kuma ga adalci. Da raunukansa ne aka warkar da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Shi kansa ya ɗauki zunubanmu a jikinsa a kan itace, domin mu mutu ga zunubai mu kuma rayu ga adalci; ta wurin raunukansa ne kuka sami warkarwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |