1 Bitrus 2:20 - Littafi Mai Tsarki20 To, ina abin taƙama don kun yi haƙuri in kun sha dūka a kan laifin da kuka yi? Amma, in kun yi aiki nagari kuka sha wuya a kansa, kuka kuma haƙura, to shi ne abin karɓa ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Amma ina abin taƙama in kuka sha duka saboda kun yi laifi kuka kuma jimre? Sai dai in kuka sha wahala saboda yin nagari kuka kuma jimre, abin yabo ne a gaban Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |