1 Bitrus 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ku yi zaman 'yanci, sai dai kada ku fake a bayan 'yancin nan naku, ku yi mugunta. Amma ku yi zaman bayin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ku yi rayuwa kamar mutanen da aka ’yantar, sai dai kada ku yi amfani da ’yancinku a matsayin hujjar aikata mugunta; ku yi rayuwa kamar bayin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |