1 Bitrus 2:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ku yi biyayya ga kowace hukumar mutane saboda Ubangiji, ko ga sarki, domin shi ne shugaba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda Ubangiji, ku yi biyayya ga kowace hukumar da aka kafa cikin mutane, ko ga sarki, a matsayi wanda ya fi iko, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |