1 Bitrus 1:23 - Littafi Mai Tsarki23 Gama sāke haifuwarku aka yi, ba ta iri mai lalacewa ba, sai dai marar lalacewa, wato, ta Maganar Allah rayayyiya dawwamammiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Gama an sāke haihuwarku, ba da iri da yake lalacewa ba, sai dai marar lalacewa, ta wurin rayayyiya da kuma madawwamiyar maganar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |