Bib sou entènèt

- Piblisite -




Markus 1:31 - Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Sai ya je wajenta, ya kama hannunta, ya ɗaga ta. Zazzaɓin kuwa ya sāke ta, ta kuma yi musu hidima.

Gade chapit la Kopi

Littafi Mai Tsarki

31 Sai ya matso, ya kama hannunta, ya tashe ta, zazzaɓin kuwa ya sake ta, har ta yi musu hidima.

Gade chapit la Kopi




Markus 1:31

Swiv nou:

Piblisite


Piblisite