23 Nan take, sai wani mutum mai mugun ruhu a majami’arsu, ya ɗaga murya ya ce,
23 Nan take sai ga wani mutum mai baƙin aljan a majami'arsu, yana ihu,