Zefaniya 3:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Annabawanki mahaukata ne mutanenki masu cin amana ne. Firistocinki suna ƙazantar da Wurin Mai Tsarki suna kuma keta dokoki. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki4 Annabawansa sakarkari ne, maciya amana. Firistocinsa sun ƙazantar da abin da yake mai tsarki. Sun kuma keta dokoki. Faic an caibideil |