Zefaniya 3:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sarakunanki ruri ne na zakoki, shugabanninki kyarketan dare ne, waɗanda ba sa rage kome don safe. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Shugabanninsa zakoki ne masu ruri, Alƙalansa kuma kyarketai ne da sukan fito da maraice, Waɗanda ba su rage kome kafin wayewar gari. Faic an caibideil |