Zefaniya 3:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Tun daga ƙetaren rafuffukan Kush masu yi mini sujada, mutanena da suke a warwatse, za su kawo mini hadayu. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki10 Gama daga hayin kogunan Habasha, Masu yi mini sujada, Mutanena da yake warwatse, Za su kawo mini hadaya. Faic an caibideil |