Zefaniya 3:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Taki ta ƙare, ke birnin mai danniya, mai ’yan tawaye da kuma masu ƙazanta! Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 Taka ta ƙare, kai mai tayarwa, Ƙazantaccen birni mai zalunci! Faic an caibideil |
“Ta haka zan zo kusa da ku don in yi hukunci. Zan hanzarta ba da shaida a kan masu yin sihiri, da mazinata da masu shaidar zur. Zan ba da shaida a kan waɗanda suke zaluntar ma’aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye da marayu, suna kuma hana baƙi samun adalci, ba sa ma tsorona,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.