Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Zefaniya 2:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Ƙasar da take a bakin teku, inda Keretawa suke zaune, za tă zama wurin da makiyaya da ta garken tumaki.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

6 Gāɓar teku za ta zama makiyaya, da wurin zaman masu kiwo, Da kuma garakan tumaki.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Zefaniya 2:6
6 Iomraidhean Croise  

Za a watse a bar biranen Arower a bar wa tumaki da shanu, waɗanda za su kwanta, ba tare da wani wanda zai tsorata su ba.


Sa’an nan tumaki za su yi kiwo kamar yadda suke yi a wurin kiwonsu; raguna za su yi kiwo cikin abubuwa masu kyau da suka lalace.


Game da dukan tuddai da dā ake nome da garemani kuwa, ba za ku ƙara je wurin ba saboda tsoron ƙayayyuwa da sarƙaƙƙiya; za su zama wuraren da ake kai shanu a sake su su yi ta yawo da kansu, tumaki kuma su yi ta gudu.


“Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa, ‘A wannan wuri, kango da babu mutane ko dabbobi, cikin dukan garuruwansa za a sāke kasance da wurin kiwo don makiyaya su hutar da garkunansu.


Zan mai da Rabba wurin kiwo don raƙuma, Ammon kuma wurin hutu don tumaki. Sa’an nan za ku san cewa ni ne Ubangiji.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan