Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Zefaniya 2:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Za a yashe Gaza a kuma bar Ashkelon kango. Da tsakar rana Ashdod za tă zama babu kowa a kuma tumɓuke Ekron.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

4 Za a bar Gaza ba kowa, Ashkelon za ta zama kufai, Za a kori mutanen Ashdod da tsakar rana, Ekron kuwa za a tumɓuke ta.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Zefaniya 2:4
9 Iomraidhean Croise  

ko bala’in da yake aukowa cikin duhu, ko annobar da take hallakarwa da tsakar rana.


Kada ku yi farin ciki, dukanku Filistiyawa, cewa sandar da ta buge ku ta karye; daga saiwar wannan maciji wani mugun maciji mai dafi zai taso, ’ya’yansa za su zama wani maciji masu dafi mai tashi sama.


Zan ƙara yawan gwaurayensu su fi yashin teku yawa. Da tsakar rana zan kawo mai hallakarwa a kan iyaye mata na samarinsu; farat ɗaya zan kawo musu wahala da razana.


da dukan baƙin da suke can; dukan sarakunan Uz; dukan sarakunan Filistiyawa (waɗannan na Ashkelon, Gaza, Ekron da mutanen da aka bari a Ashdod);


“Mu shirya don yaƙi da ita! Ku tashi, bari mu fāɗa mata da tsakar rana! Amma, kaito, rana tana fāɗuwa, inuwar yamma kuwa sai ƙaran tsawo take.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan