Zefaniya 1:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Waɗanda suka juya daga bin Ubangiji, ba sa kuma neman Ubangiji ko su nemi nufinsa.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki6 Da kuma waɗanda suka juya, suka bar bin Ubangiji, Waɗanda ba su neman Ubangiji, ba su kuma roƙonsa.” Faic an caibideil |