Zefaniya 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ku yi kururuwa, ku da kuke zaune a yankin kasuwa; za a hallaka dukan ’yan kasuwanku, dukan waɗanda suke kasuwanci da azurfa za su lalace. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki11 Ku yi kururuwa, ku mazaunan Maktesh, Gama 'yan kasuwa sun ƙare, An kuma datse dukan waɗanda suke awon azurfa. Faic an caibideil |