Yaƙub 5:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Akwai waninku da yake ciwo? Ya kamata yă kira dattawan ikkilisiya su yi masa addu’a, su kuma shafa masa mai cikin sunan Ubangiji. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki14 In waninku yana rashin lafiya, to, sai ya kira dattawan ikkilisiya su yi masa addu'a, suna shafa masa mai da sunan Ubangiji. Faic an caibideil |