Yaƙub 4:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Yanzu fa sai ku saurara, ku da kuke cewa, “Yau ko gobe za mu je wannan ko wancan birni, mu yi shekara a can, mu yi kasuwanci, mu ci riba.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki13 To, ina masu cewa, “Yau ko gobe za mu je gari kaza, mu shekara a can, mu yi ta ciniki, mu ci riba”? Faic an caibideil |