Yaƙub 3:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Kowace irin dabba, tsuntsu, masu ja da ciki da kuma halittun da suke cikin teku an sarrafa su kuma mutum ne ya sarrafa, Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki7 Don kuwa ana iya sarrafa kowace irin dabba, da tsuntsu, da masu jan ciki, da halittar ruwa, ɗan adam har yā sarrafa su ma, Faic an caibideil |