Yaƙub 3:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sa’ad da muka sa linzamai a bakunan dawakai don mu sa su yi mana biyayya, mukan iya bin da dabbar gaba ɗaya. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Ga misali, idan mun sa linzami a bakin doki, don mu bi da shi, mukan sarrafa dukan jikinsa ma. Faic an caibideil |