Yaƙub 3:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Gama inda akwai kishi da sonkai, a can za a tarar da hargitsi da kowane irin mugun aiki. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki16 A duk inda kishi da sonkai suke, a nan hargitsi da kowane irin mugun aiki ma suke. Faic an caibideil |