Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Yaƙub 3:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 ’Yan’uwana, itacen ɓaure yana iya haifar ’ya’yan zaitun, ko kuma itacen inabi yă haifi ’ya’yan ɓaure? Haka ma, maɓulɓular ruwan gishiri ba zai iya ba da ruwa mai kyau ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

12 Ya 'yan'uwana, ashe, ɓaure yana iya haifar zaitun? Ko kuwa inabi ya haifi ɓaure? Haka kuma, ba dama a sami ruwan daɗi a idon ruwan zartsi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Yaƙub 3:12
11 Iomraidhean Croise  

Na shuka ka kamar zaɓaɓɓen inabi iri mai kyau da kuma wanda za a dogara a kai. Yaya kuma ka juya kana gāba da ni ka lalace, ka zama inabin jeji?


“Itace mai kyau, yakan ba da ’ya’ya masu kyau. Itace marar kyau kuma, yakan ba da ’ya’ya marasa kyau. Itace dai, da irin ’ya’yansa ne ake gane shi.


Ganin itacen ɓaure kusa da hanya, sai ya je wajensa amma bai sami kome a kansa ba sai ganye. Sai ya ce masa, “Kada ka ƙara yin ’ya’ya!” Nan da nan itacen ya yanƙwane.


Ruwa mai kyau da kuma ruwan gishiri zai iya fito daga maɓulɓula ɗaya?


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan