Yaƙub 2:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Kun ga cewa ashe mutum zai sami kuɓuta ta wurin abin da ya yi ne ba ta wurin bangaskiya kaɗai ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki24 Kun ga, ashe, Allah yana kuɓutar da mutum saboda aikatawarsa ne, ba saboda bangaskiya ita kaɗai ba. Faic an caibideil |