Yaƙub 2:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 A ce wani ya shigo cikin taronku saye da zoben zinariya da riguna masu tsada, wani matalauci kuma saye da tsummoki shi ma ya shigo, Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki2 Misali, in mutum mai zobban zinariya da tufafi masu ƙawa ya halarci taronku, wani matalauci kuma ya shigo a saye da tsummoki, Faic an caibideil |