Rut 3:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’ad da Rut ta koma wurin surukarta Na’omi ta tambaye ta “Yaya aka yi ’yata?” Sai ta faɗa mata dukan abin da Bowaz ya yi mata Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki16 Lokacin da ta zo wurin surukarta, sai surukarta ta ce mata, “'Yata, ina labari?” Sai ta faɗa mata dukan abin da mutumin ya faɗa mata. Faic an caibideil |