Rut 3:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Wata rana Na’omi surukar Rut ta ce mata, “’Yata, bai kamata in nema miki gida, inda za a tanada miki da kyau? Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 Wata rana, Na'omi ta ce wa Rut, “'Yata, ya kamata in nemar miki miji don ki sami gida inda za ki huta, ki ji daɗi. Faic an caibideil |