Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 1:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 To, Elimelek mijin Na’omi ya rasu, aka bar ta da ’ya’yanta maza biyu.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

3 Elimelek, mijin Na'omi, ya rasu, aka bar Na'omi da 'ya'yansu maza biyu.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 1:3
6 Iomraidhean Croise  

Matar wani daga ƙungiyar annabawa ta yi wa Elisha kuka ta ce, “Mijina, bawanka, ya mutu, ka kuma san yadda ya girmama Ubangiji. Amma ga shi yanzu mai binsa bashi ya zo yă kwashe ’ya’yana maza biyu su zama bayinsa.”


Adali zai iya kasance da wahala da yawa, amma Ubangiji yakan cece shi daga dukansu;


domin Ubangiji yakan hori waɗanda yake ƙauna, yakan kuma hori duk wanda yakan karɓa a matsayin ɗa.”


Sunan mutumin, Elimelek ne, sunan matarsa Na’omi; sunayen ’ya’yan nan nasu biyu, su ne Malon da Kiliyon. Su Efratawa ne daga Betlehem ta Yahuda. Suka kuwa tafi Mowab suka zauna a can.


Suka auri mata Mowabawa, sunan ɗaya Orfa ɗayan kuma Rut. Bayan sun zauna a can kamar shekara goma,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan