Nehemiya 3:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Mutanen Yeriko kuwa suka kama ginin daga mahaɗin, Zakkur ɗan Imri kuma ya fara ginin biye da su. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki2 Mutanen Yariko suka kama gini kusa da shi. Sai kuma Zakkur ɗan Imri ya kama gini kusa da na mutanen Yariko. Faic an caibideil |