Nehemiya 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai mutane suka yaba wa dukan mutanen da suka ba da kansu da yardar rai su zauna a Urushalima. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki2 Jama'a suka sa wa dukan waɗanda suka tafi su zauna a Urushalima da yardar ransu albarka. Faic an caibideil |