Nehemiya 10:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Lawiyawan kuwa su ne, Yeshuwa ɗan Azaniya, da Binnuyi ɗan Henadad, da Kadmiyel, Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki9-13 Wajen Lawiyawa kuwa, su ne Yeshuwa ɗan Azaniya, da Binnuyi daga zuriyar Henadad da Kadmiyel. 'Yan'uwansu kuwa su ne Shebaniya, da Hodiya, Kelita, da Felaya, da Hanan, Mika, da Rehob, da Hashabiya, Zakkur, da Sherebiya, da Shebaniya, Hodiya, da Bani, da Beninu. Faic an caibideil |