Nehemiya 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Mun yi mugunta gare ka. Ba mu yi biyayya da umarnai, ƙa’idodi da kuma dokokin da ka ba wa bawanka Musa ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki7 Mun kangare maka, ba mu kiyaye umarnai, da dokoki, da ka'idodi waɗanda ka ba bawanka Musa ba. Faic an caibideil |