M.Sh 5:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ba da kakanninmu ba ne Ubangiji ya yi wannan alkawari, amma da mu ne, da dukanmu waɗanda muke da rai a yau. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Ba da kakanninmu ne Ubangiji ya yi wannan alkawari ba, amma da mu ne, mu duka waɗanda suke da rai a yau. Faic an caibideil |