M.Sh 26:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Firist ɗin zai karɓi kwandon daga hannuwanku yă sa shi a ƙasa a gaban bagaden Ubangiji Allahnku. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki4 “Sa'an nan firist ya karɓi kwandon daga gare ku ya sa shi kusa da bagaden Ubangiji Allahnku. Faic an caibideil |