M.Sh 21:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ta haka za ku fid da laifin zub da jinin marar laifi daga cikinku, da yake kun yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki9 Ta haka za ku kawar da alhakin jinin marar laifi daga cikinku, sa'ad da kuka yi abin da yake daidai a wurin Ubangiji.” Faic an caibideil |