M.Sh 18:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Za ku ba su nunan fari na hatsinku, da sabon ruwan inabinku, da manku, da kuma gashi na fari daga askin da kuka yi na tumakinku. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki4 Sai kuma ku ba su nunan fari na hatsinku, da ruwan inabinku, da manku, da kuma gashin tumakinku wanda kuka fara sausaya. Faic an caibideil |