Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




M.Sh 11:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 ba su ba ne suka gani abin da ya yi ga Datan da Abiram, ’ya’yan Eliyab mutumin Ruben, sa’ad da ƙasa ta buɗe bakinta a tsakiyar dukan Isra’ila ta haɗiye su tare da gidajensu, tentunansu da kowane abu mai rai da yake nasu ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

6 da abin da ya yi wa Datan, da Abiram, 'ya'yan Eliyab, ɗan Ra'ubainu, yadda ƙasa ta buɗe a tsakiyar Isra'ilawa ta haɗiye su da dukan 'ya'yansu, da alfarwansu, da dukan abu mai rai wanda yake tare da su.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




M.Sh 11:6
9 Iomraidhean Croise  

A sansani suka ji kishin Musa da kuma Haruna, wanda Ubangiji ya keɓe.


Ƙasa ta buɗe ta haɗiye Datan ta binne iyalin Abiram.


An tsage duniya, duniya ta farfashe ta wage, an girgiza duniya ƙwarai.


Amma fa, zuriyar Kora ba tă mutu ba.


“Mahaifinmu ya mutu a hamada. Ba ya cikin mabiyan Kora waɗanda suka taru suka tayar wa Ubangiji, amma ya mutu ne saboda zunubinsa, bai kuma bar ’ya’ya maza ba.


Ba ’ya’yanku ba ne suka gani abin da ya yi dominku a hamada har sai da kuka kai wannan wuri ba,


Amma idanunku ne suka ga dukan waɗannan manyan abubuwan da Ubangiji ya yi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan