Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




M.Sh 1:23 - Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Ra’ayin nan naku ya yi mini kyau, saboda haka na zaɓe ku goma sha biyu, mutum guda daga kowace kabila.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

23 “Na ga al'amarin ya gamshe ni, saboda haka na ɗauki mutum goma sha biyu daga cikinku, mutum guda daga kowace kabila.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




M.Sh 1:23
5 Iomraidhean Croise  

Ubangiji ya ce wa Musa,


Haka iyayenku suka yi sa’ad da na aike su daga Kadesh Barneya don su dubo ƙasar.


Sai dukanku kuka zo wurina kuka ce, “Bari mu aiki mutane su yi gaba su leƙi mana asirin ƙasar, su kuma kawo mana labari game da hanyar da za mu bi, da kuma biranen da za mu shiga.”


Suka tafi, suka haura zuwa ƙasar tudu, suka kai Kwarin Eshkol, suka leƙo asirin ƙasar.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan