Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




M.Sh 1:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Sai na ce muku, “Kun iso ƙasar tudun Amoriyawa, wadda Ubangiji, Allahnmu yake ba mu.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

20 Sa'an nan na faɗa muku cewa, ‘Kun iso ƙasar tuddai ta Amoriyawa wadda Ubangiji Allahnmu yake ba mu.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




M.Sh 1:20
3 Iomraidhean Croise  

Sa’an nan, muka kama hanya daga Horeb muka ratsa wajen ƙasar tudun Amoriyawa ta dukan hamadarta mai fāɗi, da kuma mai bantsoron da kuka gani, muka kuma kai Kadesh Barneya yadda Ubangiji, Allahnmu ya umarce mu.


Duba, Ubangiji Allahnku ya ba ku ƙasar. Ku haura ku mallake ta yadda Ubangiji Allahn kakanninku ya faɗa muku. Kada ku ji tsoro, kada ku fid da zuciya.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan