Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




M.Sh 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Ku zaɓi waɗansu masu hikima, masu ganewa, da kuma mutanen da ake girmama daga kowace kabilarku, zan kuma sa su a kanku.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

13 Ku zaɓi masu hikima, da masu ganewa daga cikin kabilanku, waɗanda suka saba da zaman jama'a, ni kuwa in sa su zama shugabanninku!’

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




M.Sh 1:13
7 Iomraidhean Croise  

“Yanzu fa, bari Fir’auna yă nemi mutum mai basira da kuma hikima, yă sa shi yă shugabanci ƙasar Masar.


Amma ka zaɓi mutane masu iyawa daga dukan mutane, maza masu tsoron Allah, amintattu, masu ƙin rashawa, ka sanya su shugabanni na dubbai, ɗari-ɗari, hamsin-hamsin da goma-goma.


Amma yaya zan ɗauka dukan damuwoyinku da nawayarku da kuma faɗace-faɗacenku duka ni kaɗai?


Kuka amsa mini, kuka ce, “Abin da ka ce za ka yi, yana da kyau.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan