Mattiyu 9:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 “Ba mai yin faci da sabon ƙyalle a kan tsohuwar riga, gama facin zai kece rigar yă sa kecewar ma ta fi ta dā muni. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki16 Ba mai mahon tsohuwar tufa da sabon ƙyalle, don mahon zai kece tsohuwar tufar, har ma ta fi dā kecewa. Faic an caibideil |