Mattiyu 6:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 don bayarwarka ta zama a ɓoye. Ubanka kuwa mai ganin abin da ake yi a ɓoye, zai sāka maka. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki4 domin sadakarka tă zama a asirce, Ubanku kuwa da yake ganin abin da ake yi a asirce, zai sāka maka.” Faic an caibideil |