Mattiyu 6:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Duk da haka ina gaya muku ko Solomon cikin dukan darajarsa bai sa kayan adon da ya kai na ko ɗaya a cikinsu ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki29 duk da haka ina gaya muku, ko Sulemanu ma, shi da adonsa duk, bai taɓa yin adon da ya fi na ɗayansu ba. Faic an caibideil |