Mattiyu 5:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 sai ka bar baikonka a can gaban bagade. Ka je ka shirya tukuna da ɗan’uwanka; sa’an nan ka zo ka ba da baikonka. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki24 sai ka dakatar da sadakarka a gaban bagadin hadaya tukuna, ka je ku shirya da ɗan'uwanka, sa'an nan ka zo ka miƙa sadakarka. Faic an caibideil |