Mattiyu 28:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Suka ce musu, “Ku, za ku ce, ‘Almajiransa ne sun zo da dare suka sace shi, lokacin da muke barci.’ Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki13 suka ce, “Ku faɗa wa mutane almajiransa ne suka zo da daddare suka sace shi kuna barci. Faic an caibideil |