Mattiyu 28:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Yayinda matan nan suna cikin tafiya, sai waɗansu daga cikin masu gadin suka shiga gari, suka ba wa manyan firistoci labarin duk abin da ya faru. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki11 Suna tafiya ke nan, sai waɗansu daga cikin sojan nan suka shiga birni, suka ba manyan firistoci labarin da ya auku. Faic an caibideil |