Mattiyu 28:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan ranar Asabbaci, da sassafe, a ranar farko ta mako, Maryamu Magdalin tare da ɗaya Maryamun, suka je don su ga kabarin. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 To, bayan Asabar, da asussuba a ranar farko ta mako, sai Maryamu Magadaliya da ɗaya Maryamun, suka je ganin kabarin. Faic an caibideil |