Mattiyu 27:53 - Sabon Rai Don Kowa 202053 Suka firfito daga kaburbura, sa’an nan bayan tashin Yesu daga matattu, suka shiga birni mai tsarki, suka bayyana ga mutane da yawa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki53 Suka firfito daga kaburburan, bayan ya tashi daga matattu, sai suka shiga tsattsarkan birnin, suka bayyana ga mutane da yawa. Faic an caibideil |